YI WANNAN TSUMIN MANYAN MATAN KISHA MAMAKI

YI WANNAN TSUMIN MANYAN MATAN KISHA MAMAKI

da parko dae xaki iya samun dabino bayan kin cire kwallon sae ki jikashi ya jiku ki xuba masa kanunpari da minanas ki markadasu ki tace ki saka maxarkwaela bayan ta narke a ciki shikenan kingama sae ki ajiye kinasha

Kho kuma xaki iya samun ruwan kwakwa da madara peak da xuma sae garin ridi ki hadasu guri daya ki gauraya shi soase sae ki ajiyeshi kinasha wannan ga ni ima ga qarawa macce yawan sha awar namiji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *