Abubuwan da za a nema don yin Wannan Dan – Wake
- Wake
- Farar shinkafa
- Kuka
- Kanwa
- Flour
Dafarko zaki kikara shinkafarki Lamar India rama zakiyi saiko jikanta tunsafe ki jika wakenki ki
surfashi saiko kawo bokitin da zaki kai NIka kiwanke shinkafarki ki zuba aciki kizuba waken da
koka surface shi kika wanke sosai saiki bayar akai miki markade a nika miki shi da laushi zaki
Iya nikawa a blender inda wuta daman kinjika kanwarki da ruwan dumi saiki kawo markaden nan
Naki kisamu ludayi ki juyashi saiki dauko four ki zuba kidan juya kikawo ruwan kanwarki ki samu
Rariya ki tace kizuba dai dai sanan ki zuba kukarki bamai yawa ba Note(in kuma yayi yawa yana
Batawa) saiki juyashi yayi kauri daidai na jefa dan wake kar yayi tauri kar yayi ruwa saiki daura
Ruwa acikin tukunya akan wuta inya tafasa saiki dauko hadin danwakenki kudinga jefawa
kanana ba manya ba saiki rufe kinayi kina dubawa saboda tukunyar zata iya zuba saiki ibo
Ruwan sanyi acikin bokiti ko roba saiki taba in danwake yayi saiki tsame kisashi a ruwan da kika ibo
Zaki iya cinshi da manja ko farin mai da kuma albasa da dan cabbage da tumatir
Danwaken yanada matukar laushi