YANA DA KYAU A MATSAYINKI NA MACE KIN SAN ABUBUWA KAMAR HAKA

Zama da kayan shan iska a lokacin sanyi koh ki zauna kasan fanka iska yana huraki ta koh ina ba naki bane hakan zaii jawo maki bushewar jiki da rashin dumin jiki

Yawo babu slippers tsakar gida koh kasan tiles ba naki bane ya kamata ace kina da slippers na yawo cikin gida dama wajen gidan kodayaushe domin yawo hakannan yana rage maki daraja

Zama kan tiles banaki bane er uwa koh kan iron chairs da sukayi sanyi domin hakan yana daskarar da dumin jikinki kuma hq ma zaii zama a daskare knan koda bakida miji yanada kyau ace kina jin wet din jikinki keh kanki balle kuma kinada mijin

Ruwan dumi ya kasance shine ruwan tsarkin ki er uwa ba ruwan sanyi rau ba don koda kina da karamin infection wnn ruwan dumin zaii hanashi tasiri da kina using ruwan sanyi karama kanki ciwo zakiyi su kara daskarewa

Duk wadda tasamu wnn sako tayi forwarding ma en uwa mata su qaru suma don wnn kananan abubuwan da muka rainasu sune su cutarmu da zamatakewarmu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *