Yan Takarar Shugaban Kasar Nigeria Zasu Shigar Da Kara Akan Zaben Da Aka Gudanar Na Wanann Shekarar 2023

Bazamu taba yarda da hukuncin da Inec ta zartar ba domin nine naci zaben shugaban kasa na 2023, don haka zan garzaya izuwa kotu domin a karbar mini Nasarata, Cewar Peter Obi dan takarar na shugaban kasar nigeria da aka gudanar karkashin jam’iyyar Labour party 2023.

Peter obi din ya bayyana haka yayin zantawa da manema labarai dangane dajin yadda akayi dan takarar shugaban kasar karkashin jam’iyyar labour party, baiyi nasara ba cikin zaben da aka gudanar na wannan shekara.

Obi ya kara dacewa matukar za’ayi adalci akan wannan zabe da aka gudanar tabbas shine wanda yayi nasara ba kowa ba, sannan ya kara dacewa idan anason ganin zaman lafiya a wannan kasa to tabbas hukumar (INEC) ta kasa ta bashi nasarar shi.

Haka zalika ya kara dacewa yakamata su hada hannu shida abokan takarar shi, izuwa kotu domin karbar mishi da nasarar shi sannan yayi alkawari baiwa kowanne su, dukkan irin abinda yakeso matukar aka bayyana shi a matsayin mutumin da yayi nasara cewar dan takarar peter obi na jam’iyyar labour party.

Yanzu dai haka peter obi, tare da mabiyan shi na jam’iyyar labour party suna shirye shiryen mika mutumiyar da yayi nasarar samun shugaban kasar nigeria, na wannan shekara kotu domin basu yarda da wannan hukunci da (INEC) ta yanke ba cewar shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *