Yadda Zaku Tsaftace Hq Dinku Da Yadda Zaku Hada Sabulun Tsarki Mara illa

kina gyaran toilet musamman idan tsugunno kikeyi Kiyi toilet kinsan wannan tiririn cikin toilet din yana dawowa ya shiga farjinki Shiyasa wasu suke toilet a cikin pow ko a Leda saboda tsoron wannan matsalar sannan idan kinje yin fitsari ki rinka zuba ruwa a wajen kafin Kiyi.
bayan kinyi tsarki ki goge ruwan kafin kisa wando ( pant ) wannan laima itama tana saka gaban mace wari ko kaikayi ki Dena Bari wando yana dattin a jikinki kina canjawa Sau 2 kullum sannan kada kina Bari iska tana shiga farjinki kisan irin kwanciya da Zaki rinkayi!._
  sai kuma wanke farji lokacin wanka ki Sani idan kina so lafiyar gabanki kada kina wanke farjinki da kowanne sabulu wanka.

bagaruwa ( Zaki samu a wajen masu magani gargajiya ).

zaitun soap ( Zaki samu a Islamic-medical-centre )

farin miski ( miski samu Islamic center )
hulba na ruwa ( Islamic center )

Amma zaplan zaitun ake hadawa dashi ki Duba idan Zaki saya Amma idan kin rasa zaflan Zaki iya sanyan zaitun soap._
in kin sayo sai ki dauki bagaruwa ki daka’ tayi laushi ki zuba a roba. Sai ki yayyanka soap zaitun din kanana a kan garin bagaruwa ki nemo miski ki hada tare ki kwabashi da ruwan hulba ki kwaba sosai yayi kauri ya damku. Sai ki zuba a roba mai kyau ki rufe.

In kin ga dama in kwaba wa zai baki wahala ki daka a turmi in kin gama wanka sai ki wanke gabanki dashi.
Idan kika kiyaye wadannan babu wani abinda zai Hana farjinki dandano ko ni’ima kuma babu ruwan ki da wani matsi idan zakiyi aure haka Zaki shiga gidanki kuma zakiga yadda Zaki gigita mijinki ba tareda kin saka komai a farjinki ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *