Yadda Zaku Hada Spring Roll

Ingredients

Flour 2 cups
Oil 1/4
Salt
Water
For the fillings
Nama
Oil 3 tablespoons
Carrots
Cabbage
Green peppers
Onions

Method
Da farko zaki kwaba flour dinki da ruwa, mai 1/4 , sai kasami nonstick pan(kasko) sai ki dora a wuta kisa wutan kandan sai ki dauko flour dinki babban ludayi kina zuba akan kaskon sai ki dauko jarida kina sawa akai harkigama.
Sai fillings dinki daman kin dafa namanki sai kisa mai chokali 3 a pan dinki kusa albarsa,Nama,Maggie carrot, cabbage,green peppers.sai kiyi da juyawa har yayi karkisa ruwa fah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *