Yadda Zaku Hada special Garin kunun aya

Yanda zaki hada garin kunun Aya da kanki zakisamu aya ki surfata tayi haske kiwanke ta tas kibarta tabushe, saiki bare dabino ki kizuba akai ki yanka kwakwa kanana kibarta itama tasha iska kizuba kikawo citta da kanumfari kisa kisa bazan kwaila inkinaso amma badayawa ba sai akaimaki nika nikafa mai kyau yayi laushi daankawo ki baza yabushe sosai SBD inbaisha iskaba zai iyayin hunhuna inkin rufeshi garinneman gira a rasa ido

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *