yadda zaku Hada Lemun cocomber Cikin sauki

cocomber
na,anah
danyar citta
sugar
flouvor
Lemun tsami

zaki samu cocimber manya guda 3 lemun tsami 1 babba sai danyar citta 1 amma ki kankareta sai ki hada ki markadasu duka ki tace agun mar kadan kisa na,ana danya kadan sai kisa sugar flouvor sai sha asa asanyi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *