YADDA ZAKU HADA KUNUN KWA KWA 

abubuwan bukata

1 cup Farar
shinkafa
1 cup Kwakwa
1 cup Gyada
1 cup Madara
Sugar to taste
 

 Method
Da farko zaki wanke shinkafar ki saiki jiqa ta da ruwan zafi for 30minutes.

Saiki jiqa gyadar ki itama ki surfa ki wanke ta (kamar yadda zaki wanke wake).

Saiki juye su ( Shinkafa, gyada, kwakwa) a blender ki zuba ruwa kiyi blending sosai.

Saiki tace ki daura a tukunya kiyita juyawa har sai kinga yayi kauri.

Saiki zuba sugar da madara ki motsa. Saiki kashe wutan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *