Goruba
Lifton
Naanaa
Kanamfari
Citta
Masoro
Bawon abarba
Sugar ko zuma
Da farko zakisamu goruba busheshshiya ki yayyankata kidaka sama sama kiwanke ki daura a kan wuta da kayan kamshi da bawon abarba da naanaa kibarshi ya dahu sosai kisa sugar ko zuma a Sha dadi lafiya