Yadda Zaku Hada Chapman Juice

Cucumber
Lemon tsami
Fanta
Limca
Sprite
Sugar

 Da farko zaki zuba sprite da limca da fanta a bowl mai fade sai saiki kawo cucumber ki kigoga ki liliya lemon tsami ki yanka shi sai ki zuba a ciki kijuya shi sosea saiki saka a fridge ko kisaka kankara. Shkn Asha ruwa lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *