Assalamu alaikum Barkan Kuda Wannan Lokaci Na Musan Man Zanyi Muku Cikakken Bayani Akan Yadda
Zaku Fitar Da Kowani Irin Tsarin Da MTN da AIRTEL Ke Dibama Ka Kudi Batare Da Kaso
Hakan Ba .
.
Da Fari Bari Mu Fara Da
MTN
Idan Har Kanaso Kaga Duk Kan WaWani Tsari Kowani Irine Da MTN Ke Zuqarma Kudi Kawae
Ka Danna
*447#
Sai Ayi Reply da 1
Anan Take Zasu Turo sakon SMSS
A Kancewa Sun Fitar Dakai Daga Kowani Tallar Dake Dibama maku kudi Kudi
.
.
.
Idan Kuma AIRTEL Ne
Dial *902#
Sannan Sai ayi Reply da 2
Anan Suma Zaka Ga Duk Tsarin Dake Dibama Kudi