YADDA ZAKIYI GYARAN GASHINKI CIKIN KANKANIN LOKACI

hanyoyi guda biyu da kowacce mace zatabi ta samu tsayin gashi da laushi da baki duka ba tareda tayi amfanida maganin bature ba

abu na farko shine amfanida tafarnuwa da man zaitun yanda zakiyi saiki samu tafarnuwan da dan yawa kamar sama da goma saiki baresu ki yanyanka sannan ki jikasu da man zaitun saiki bari yayi kwana uku ajike saiki soya ki ajiye kina shafawa akayi bayan sa’a daya (1hour) awanke.

sai kuma na biyu shine amfanida man amla da man kwakwa da zuma yanda akeyi shine zaki zuba man amla kadan zuma itama idan amla ya zama cokali4 to zuma ya zama zuma cokali2 man kwakwa shima cokali2 saiki zuba a ruwan zafi shi kuma kamar cokali4 a gauraya kamar idan za’ayi shampoo sai ashafa akayi bayan mintuna talatin (30minutes) shikenan sai kiyi shampoo dinki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *