YADDA ZAKIYI CAKE A SAUKAKE

Abubuwan bukata

  • Flour
  • Kwai
  • Butter
  • Barking powder
  • Sugar

Dafarko zakisami mazubinki sai ki zuba butter dinki da sugar dinki sai kiyita bugashi har sai kinga ya bugu sosae ya dawo kamar ice cream sai ki kawo kwanki ki fasashi a ciki sai ki bugasu sosae sai kinji bakijin Karan sugar ma’ana shima sugar ya narke kenan sai ki kawo flour ki zuba sai kikawo barking powder ma ki zubashi Dan daidae sai ki bugasu tare inya hadu sosae sai ki fara gashi Amma shi wannan kwabin ba’aso kisamishi ruwa zallan ruwan kwai kawae akeso ki kwaba dashi uwar gida dafatan zaki gwada.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *