YADDA ZAKIYI BASMATIC RICE CIKIN SAUKI

INGREDIENTS

Basmatic rice

  • Butter
  • Egg
  • Carrot
  • Green beans
  • Tattasai
  • Albasa
  • Maggi
  • Gishiri
  • Attarugu
  • Spices

YADDA AKE HADAWA

Dafarko zaki wanke shinkafar sai ki tafasata, tare da gishiri sannan ki tsame acolanda kibarta ta tsane.

Sannan ki wanke kayan miyar sai ki jajjaga, sai ki zuba butter acikin tukunya idan ya narke sai kisa kayan miyar ki soyasu acikin butter, sai ki fasa kwai ki zuba idan ya fara soyuwa sai kisa shinkafar kigauraya.

Sannan kiwanke vegetables dinki ki yankasu sai kisa akan shinkafar tare da spices dinki, sai kibarta ta iddasa dahuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *