Yadda Zaki Taimakawa Mijinki Ya Jima A Lokacin Jima’i
Matan aure masu kokawa mazansu na saurin zuwan kai Suna da hanyoyin taimaka musu domin daukan lokaci suna saduwa dasu
Matsalar sune mata da dama basu san ta yadda zasu taimakawa mazan nasu ba Wasu mazan kuma girman kai ke hanasu yarda suna da matsala bare ma su baiwa matansu hadin kai wajen magance matsalar
Ga duk matar da mijinta ke fama da lakuran saurin kawowa Ga Wasu hanyoyin da zata iya taimakawa mijinta domin samun waraka
Istimina
Abu na farko da zaki soma taimakawa mijinki domin rabuwa da wannan matsalar shine istimina
Ki cire Jima’i a ranki Ki masa wasan da zai kawo Bayan ya kawo sai ki sashi yayi tsarki ko wanke jikinsa ko wanka da ruwan da yake da dumi
Kada ki bashi abu mai sanyi ya sha Samun Lipton ko cafe ya sha ida ma abocin shan ruwan zafi ne
Kina sashi kawowa ta hanyar istimina gabansa na sake mikewa bazai yi zuwan kai da wuri ba kaman yadda yake yi a baya Muddin mace zata rika yiwa mijinta wannan wasan a kullum har na mako guda zai daina zuwan kai da wuri
Kada Ki Gajiya Idan kina son mijinki ya rabu da matsalar saurin zuwan kai to kada ki gajiya wajen yin Jima’i dashi a duk kullum
Duk matarda zata rika Jima’i da mijinta a kalla kullum sau 3 zuwa 4 na tsawon wata guda Zai daina saurin zuwan kai
A Hankali Kada kice mijinki ya zage karfinsa a lokaci Jima’i Idan yana saduwa dake
Yin Jima’i a tsanake a hankali zai taimakawa namiji mai saurin zuwan kai ya jima
Amma idan kikace a buga da karfi kuma da sauri yanzun nan zai tsiyaye
Ni’ima Mace mai yawan ni’ima a tare da ita tana sa namiji ya kawo da wuri
Ruwan gaban mace yana dibar namiji wajen jin dadin da koma baya zuwa da wuri ya zo da wuri
Kada ki bari sai gabanki ya jike kamin mijinki ya sadu dake Ki bashi a lokacin gabanki na daskare Idan kuma a jike kike kije ki wanke gabanki ya zamto babu tsantsi ko yaukin da zai kwashe shi
Muddin mace zata yi hakan mijinta mai saurin zuwan kai zai jima
Yanayin Saduwa Akwai wasu yanayin saduwan dake sa maza saurin zuwan kai
Yanayi kwanciya irin na goho ko mace ta hau kan namiji yana a rigingine yanayin Jima’i ne dake sa maza zuwa da wuri Don haka sai ku daina amfani dasu a lokutan ku na Jima’i
Tabbas idan ma’aurata zasu baiw juna lokaci da kansu babu shan magunguna suna iya samun waraka
Yana da kyau mata su fahimci sune ke cutuwa a saurin zuwan kai don haka ku daure ku bi waÉ—annan matakan cikin hakuri domin mazanku suyi bankwana da wannan matsalar na saurin zuwan kai