Yadda Zaki Special Kunun Dabino
Abu na farko da Zaki uwargida shine
Ki samu dabinonki mai kyau ki cire kwallayansa, ki jika shi yayi taushi, sai ki markada shi a blanda sai ki zuba madara a ciki, sai ki saka kankana sai ki sha shima yana sa ni’ima sosai .
Wanan hadin yanada matukar kyau, amfani a jikin maza da mata sannan yana kara lfy a daure a rinkayiwa mai gida a wannan wata na ramadan don samun lada