Yadda zaki maganin amosanin kai da zubewar gashi (home remedy for hair Lost and dandruff)

Wanda yake fama da dandruff wanda yake fitar da farin abu a kai,ko gashin kai yake karyewa ko yake saka maka ciwon kai ko kaikayi ko ciwon idanu ga magani insha Allah.

Idan namiji ne zai rage gashin kansa,mace kuma zata tsaife gashin.

Zaa samu yayan hulba babban chokali 1 zaa dafa da ruwa kofi 2 a bayan ya wuce kadan,da dumin sa zaa wanke kai dashi da safe da dare na tsawon sati daya insha Allah zaa samu waraka.

Sannan a rika shafe kai da man darbejiya ko a tika kitso dashi shima yana magance wannan matsala insha Allah

Allah yasa mu dace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *