Yadda zaki magance kurajen puska
Zuma
Ruwan albasa
Gishiri
Zakihadesu guri guda kiriqa shafwa ko ahada daman kadenya da manja zaariqa shafawa jiki da shi sau 3 arana
GYARAN FUSKA
Gwaiduwar kwai
Lallae
Kur kur
Zaki hadesu guri guda kikwaba ki shafa ma fusakrki na tsawon 10 minute seki wanke