YADDA ZAKI MAGANCE ƘARANCIN SHA’AWA DA RASHIN NI’IMA CIKIN SAUKI:
Dafarko za’a samo waɗannan abubuwan dana lissafo a kasa
1=CITTA
2=KANINFARI
3=GARIN GORUBA
4=KURKUR ( TURMERIC POWDER ).
5=GIRFA( CINNAMON )
Idan aka sami waɗannan abubuwan guda 5 azuba su a turmi a dakesu, ariƙa dafa shayi dasu anasha, safe da yamma.
Za’a samu waraka daga wannan matsala din , Kuma sha’awa zata qaru sosai da izinin Allah.