Budurwa ko matar aure kike zaki iya jarraba wannan hadin.
Wato zaki nemi kayan hadi kamar haka;
- Abarba
- Ayaba
- Gwanda
- Kankana
- Zuma
- Peak milk
BAYANI
Zaki markadasu ki tace ruwan sannan ki zuba Zuma da Madara peak ki ajiyeshi inda bazai baciba ki wuni kinasha kuma kowane lokaci zaki iyasha babu adadi amma anaso kisha da safe kafin kici komai.