YADDA ZAKI GYARAN NONONKI CIKIN SAUKI:

Idan nononki kanana ne kina so suyi manya kamar yadda kikeso dai-dai kina iya yin wannan hadi domin samun lafiya nononki:

  • cukwul
  • garin alkama
  • aya
  • nonon saniya
  • madara
  • garin hulba.

_Cukwul wanda yawansa zai Kai guda uku sai ki
samu garin alkama gwangwanin daya sai aya itama gwangwanin daya sai ki daka su zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara ki zuba wannan garin kamar cokali 3 ki dama kina shan kullum Sau 1 sannan ki Lura lokacin da zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki ki Bari yayi sanyi sai ki wanke nonon da shi sannan Kiyi wankan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *