YADDA ZAKI GYARA HAMMATA DON KAUCEWA WARI

abin aski ( shaver)

alimun

turaren salwa ( salwa roll on)

Zaki saka ( shaver ) a ya yin da kika shiga wanka ki cire duk wani datti da kuma gashi da ke hammatarki , sannan ki wanke tas , sai kuma ki saka alimun kibi duk ki goge Zaki ga ya tsane duk wani gumi da kuma jikewa gurin ya bushe tas sai kuma ki shafa “salwa roll on “

Ya zama na koda yaushe kina gyara hammatarki a kalla bayan sati biyu ga matar da bata da gashi hammata sossai.

Idan kuma mace mai yawan gashi hammata ce to kiyi kokari duk bayan sati ko kwana goma kina gyarawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *