Yadda zaki gyara fatarki tayi kyaubatare da amfani da mayukan bulicinba
Idan kikabi wa innan Hanyoyin inshaAllah zaki ga chanji a fatar ki.
Yawan shan ruwa kamar 6-8 cups a rana.
yawan shafa mai kar a ringa bari jiki yna bushewa.
A ringa exploiting skin da natural scrub sau 1-2 a sati.
ki ringa amfani da natural oil kamar su olive oil, coconut oil, Shea butter: idan kina so jikinki ya ringa taushi ki ringa amfani da man olive oil da Shea butter.
kar a kwanta da makeup: ki tabbata kin Wanke fuskar ki sosai ko kiyi amfani da coconut oil da tissue wajan cire makeup.
A daina amfani da cosmetics din da sukai expire.
Sannan a ringa amfani da man kariya daga rana idan za’a fita.
A sami isashshen bacci atleast 8 hours kullum.
A ringa yawan shan fruits da suke da vitamin C kamar irin su papaya, orange, banana, mango etc da vegetables like Carrot, Alayyahu, tomato.
A ringa shan natural fruit juice ko da once or twice a week ne, kamar irin su Orange juice, Lemon juice, Carrot juice, potato juice.
Stress yana kawo matsalolin fata, Saboda hka a guje stress mutum ya dinga Samun hutu da natsuwa.
A ringa yin exercise