Kamar yadda muka sani auratayya tafi armashi da Dadi idan ana duba lafiyar jiki da gyaran jiki.
Abubuwan bukata
- Ruwan cikin kabewa
- Zuma
- Madara
- Kwai
Yadda za’a hada
Zaki hade su wuri daya ki cakuda ki shafa a jikin ki har na tsawon minti Ashirin 20 bayan nan saiki wanke da ruwan zafi ,Zaki sha mamaki .