YADDA ZAKI FRIED SPAGHETTI

Fried spagetti

  • Spagetti
  • Carrot
  • Tattasai and attaruhu
  • spices
  • seasoning
  • salt
  • oil
  • bell pepper
  • albasa

Method

Dafarko zaki dora tukunya akan wuta mai padi ki zubah mai dai dai misali saiki rabah taliyarki biyu ki xubah a ciki in low heat saikina juyawa a hanakali harsai taliyanki tayi golden brown karki bari ta kone saiki kwashe taliyan ki bar ragowar man amma inman yanada yawa zaki iyah ragewa saiki zubah yankakkaiyar albasa inta para laushi kisaka jajjjaggagen tattasai da attaruhuki soya sama samah saiki zubah maggi and spices ,salt ki juya ki zubah ruwan dumi wanda zai dapa miki taliyan saiki rufe ki barshi ya tafasa saiki zubah soyayyar taliyarki ki juya a hankali ki zuba ki rufe inta kusaa dahuwa saiki zubah yankakken carrot da grean pepper,bell pepper ki juya ki rupe ki barshi ykarasa dahuwa saiki sauke

And serve it saikiyi decration da parsely in kinaso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *