YADDA ZAKA SAKA SIM DINKA A DIVERT

Shin kasan yadda zaka/ki saka wayanku a call divert? Yadda babu wanda zai iya kiranka saide kakirashi?

Asslamu alaikum jama’a ayumuna tafe da yadda zaku sanya wayanku cikin call divert yadda babu wani wanda zai iyakiranku saide kakirashi,

Shi wannnan tsarin ana iya sashi akan kowani layin waya misali: kamar MTN, Airtel,Glo da Etisalat/9 mobile. Zaka iya sawa alokacin dakaga dama zaka iya cirewa aduk sanda kaga damar cirewa

Zaka fara danna wadannan numbobi idan zaka shiga tsarin call divert, 21500# dazarar kadanna zai nuna maka wannan rubutun, (call divert activated) ma’ana yanzu kashiga tsarin dababu wanda zaikiraka saide kai kakirashi, kuma ba adaukan ko biyar kyautane.

Hakazalika idan kanaso kacire sai kadanna wadannan numbobi kamar haka; #21# dazarar kadanna zai rubutomaka (call divert unconditionally deactivated) ma’ana shine alamar kasauka atsarin call divert.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *