yadda xaku rabu da olsa har abada inshallah

MAGANIN OLSA

Asami

Garin Kish-ru-ruman cokali daya
Zuma Kofi daya
agauraya asha
Ko Kuma Garin Kish-ru-ruman cokali daya ahada da Madara sannan ahada da Zuma asha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *