Yadda xakiyi Lemon goruba mae dadi

Lemon goruba goruba nada muhimmanci ajikinmu

2 cups banbararran goruba
Handful mint leaves
Cloves
1 medium size fresh ginger
Flavor
Sugar to taste
Half cup dried lemon grass

Procedure

Zaa sami banbararran goruba a wanke da ruwa sai a zuba cikin tukunya a zuba kaninfari lemon grass da kuma naa naa sai a zuba ruwa da dan yawa a kaia rufe tukunyar sannan a dora kan wuta a barshi ya tafaso sai a sauke a barshi ya huce

Zaa sami rariya mai kyau a tace ruwan sannan a zuba sugar flavor da ruwan gogaggiyar ginger sannan a gauraya A barshi ya yi sanyi kafin a Sha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *