YADDA XAKI GANE KINADA CIKAR FARJI KO BAKIDASHI DA HANYOYIN DASUKA DACE

YADDA XAKI GANE KINADA CIKAR FARJI KO BAKIDASHI DA HANYOYIN DASUKA DACE

Karin-Bayani:.Yana da kyau ‘Yan Uwana Mata Ku Sa Ni Cewa Kina Iya Kasancewa Kina da Wadatacciyar-Ni’ima,Kina da Cikakkiyar-Sha’awa,Kina da Matsi,Kina da Dandano, Amman Kuma Baki da Cikowar Naman-Farji.To Wannan Matsalar ta Rashin Cikowar-Naman-farji Sai ta Rinjayi Duka Wadancan Abubuwan da Muka lissafo, Saboda Aikinsu Baya Cika ba Tare da Cikowar-Naman-farji ba.Ke Kanki Idan Kin kalli Farjinki Idan Bashi da Nama Bazai Taba Burgeki ba.To Ya Kuma Idan Mijinki ne Ya ga Hakan??? Musamman Kuma ba Ke kadaice a Gidan ba, Ma’ana kina da Kishiya,Kuma ai Rashin Sa’a ta fiki Cikar Naman-farji.Kinga Kuwa Dole Kimarki Da Darajarki Sai ta Ragu a Idon-Mijinki.Saboda Haka Duk Mai Irin Wannan Matsalar Zama Bai Kamaki ba,Dole Ki Tashi Tsaye Wajen Ganin Halittar Farjinki ta Dai-Daita Kamar Yadda Ya kamata.

Yana Daga Cikin Alamar Cikar Naman Farji kamar Haka

Mace Za ta ga Farjinta Yayi Tudu Sosai.

Mace ta Kan Samu Matsi Sosai a Duk lokacin Da Farjinta Yake a Cike

Mace Za ta ga Sharp din Farjinta Ya Fito,Koda ta Saka pant

Koda Mace Tana Tsaye Takan Iya Ganin Tudun Farjinta Ya Bayyana Sosai

Idan har kina da Cikar Farji To Duk lokacin Da Kuke Sex Za kina Jindadi Mai Gusar da Hankali.

Idan kina da Cikar Farji Za kiji Duk lokacin Da Mijinki Zai Shigar Da Azzakarin Sa Bazai Shige Da Sauri ba,Kuma lokacin Za ji Dadi,Haka Shima Zaiji Dadi Sosai

Idan kina da Cikar Farji Idan kin Samu mirror Kika Duba ta Kasa Za kiga Bakin Farjinki a Tsuke,Baza ki Iya Ganin Cika ba har Sai kin Budeshi da Hannunki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *