YADDA XAKA RABU DACIWON HAQORI KO WANNE IRINE HAR ABADA INSHALLAH

MAGANIN CIWON HAQORI

CIWON HAQORI

Asami Itacen Tumfafiya Adafa Da Jar Kanwa aKuskura da Dimin Shi Safe da Yamma Har Kwana 3,
Haqora Zasu Warke,

KOGON HAQORI

A dibi Audugar Cikin Kwallon Tumfafiya a Dangwali Nonon ta Kadan asa Cikin Kogon, Ariqa Yin Haka Lokaci-Lokaci, Kogon Zai Cike, Amma fa Akwai Zafi

TSUTSAR HAQORI

ATafasa Saiwar Tumfay aKuskura da Dimin Shi, Sau 3 A Rana Kwana 2,
Zaka Rabu da Ita,,

HAQORA MAI JINI

Adafa Sassaqen Tumfafiya da Ganyen ta a sa Gishiri Kadan, AKuskura Baki da Dumi-Dumi Sau 3 A Rana Kwan 1 Za’ayi.
Haqora ZaSu Daina Jini

WARIN BAKI

A Dafa Furen Tumfafiya da Kwallon Ta Idan Ruwan Ya Huce Asa Abin Wanke Baki Brush Ana Wanke Bakin Bayan an Dan Guntsi Ruwan
Kayi Ban Kwana da Doyin Baki,

HASKEN HAQORA

A Shanya Furen Tumfafiya Idan Ya Bushe A Maida Shi Gari A Hada Shi da Alaf Kadan, ADan Gwala da Buroshi ko Asuwaki AWanke Baki,
Haqora Za suyi Fari Tas

DATTIN GORO KO HAYAQIN TABA

ADafa Furen Tumfafiya da Lemun Tsami Lime
AWanke Baki Dashi da abin Wanke Baki Brush
Dattin Zai Fita Daga Baki Gaba daya)

Allah ta’alah yasa mudace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *