YADDA UWARGIDA ZAKIYI TSUMIN (TABAJE) DAKANKI

YADDA AKEYIN TSUMIN TA BAJE

Kayan hadin dazaki nema

 • Goron duma
 • minnannas
 • dan kumasu
 • yayan baure
 • sassaken baure
 • makale mata
 • Ganyen idon zakara
 • Ganyan.magarya
 • karin fari
 • citta
 • kimba
 • mazarkwaila
 • rake
 • dabino

YADDA ZAKIYI

Zaki zuba dukkan magungunan ki cikin ruwa banda mazarkwaila ki dafa su sosai sai ki tace ki tsince dabinon ki ki cinye ko ki fasa mazarkwaila acikin hadin da kika tace sai ki mayar huta su kara dahuwa sosai ki juye ajaraka kina sha zaki zama kamar famfo gurin kawo niima da dandano gurin oga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *