YADDA AMARYA ZATA GYARA JIKINTA HAR ZUWA RANAR AURE

A yau zamu fara ne dayanda amarya zata gyara jikinta har zuwa ranar aurenta Wanda wannan ranace da akeso ta fito tsaf gwanin sha awa Wanda na fitar da wannan topic din ne saboda duba da yanda kowacce idan ta tashi nata gyaran jikin se ta bari se anzo daf da bikin wata sauran ma sati 2 Wanda awannan lokacin lokaci ya kure bazaki taba samun accurate result ba ,domin agaskiya asalin gyaran da akeson kiyi anason kifara ne daga sauran wata uku wasu ma sauran 6 month suke farawa amma de ke duk tsanani kar ya wuce sauran wata uku biki zaki fara naki gyaran saboda awannan lokacin kina da chance sosai koda ace kin Shafa wani abun ya bata miki skin dinki zaki iya replacing da wani daban hakanan koda wani hadin dakikayi be karfe ki ba nanma zaki samu kisake chanja wa kuma daman kyaunta duk wani chanji da kk son gani alokacin yakai wata uku ananne zaki fi samun kyakkyawan sakamakon gyaran da kikayi.

Gyaran amare suna nan dayawa Wanda zan lissafo miki su dukka in fadi miki yanda zakiyi Wanda inason kifara su daga yau da kanki har lokacin da za ashiga asalin satin bikin wannan ma idan kinga zaki iya sekiyi idan kinaso se kije gurin gyaran jiki su miki na sati guda.

Kedae ki tabbatar dazarar kin fara gyaran nan acikin wata guda kifara ganin changes idan har babu chanji gaskiya kimin magana insan INDA matsalar ke.

ABU NA FARKO DA ZAKI FARA MAGANCEWA SHINE SANYI DOMIN SHINE KI HADDASA MATSALOLI GA AURENKI DA LAPIYARKI

SHAN RUWA duk lokacin da za ayi magana akan gyaran jiki dazae Sa laushin jiki da kyaun fata to dole ne afara da maganar kara level din shan ruwa dakike yi akullum koda ace kinasha to yakamata awannan karon ya karu kamar da cup 4 kowacce rana kyaunta ace kina iya shan 8 to 10 cups na ruwa kowacce rana bawae dole se kinci abinci ba a a koda babu abinda kikaci ma zaki iya kiyi tasha Wanda kuma shi ruwan nan anason idan kina da hali kisamu asalin bottle water tsaftace kidinga shansa se ki ajiyeshi carton kina sha sosai saboda shi besa yawan fitsari hakanan besa ka cuttutuka kinga ga tsafta ga rashin fitsari zakiyi ta shansa sosai kowacce rsannidan kinga shan ruwa sosai ze dinga baki wahala se kidinga blending fruits zallansu da ruwa kar kisa sugar aciki se yazamto miki kamar ruwa shima kidinga shansa kamar cup 6 arana shima gaskiya ze gyara miki fata sosai idan har kika dimanci shansa dayawa kullum kullum amma kar kice wae zaki dinga shan juice na kwali ko kwalba domin shi gaskiya idan kika cika yawan shansa ze saka miki katon tumbi ko kuma basir ko angurya se kiga anzo gurin sex kina bada matsala saboda haka ki kiyaye duk wani watery Abu dazaki kai cikinki banda wadanda aka kara musu sinadarai akai yazamto kawae natural abubuwa zaki dinga sha sannan kiguji sugar gaskiya domin ze dinga cinki ta kasa yana kulle miki Mara lokacin sex saboda ke sabon shiga CE shiyasa zakiga amare dayawa suna complaints akan sex zaki ne yake musu yawa se ya kwanta amarar su se lokacin sex kiga tanajin gurin kamar ze balle don zafi kuma irin wannan yana hana maza suji asalin kololuwa na sex saboda zaki kulle ta karshe duk dama zanyi Karin bayani akan hakan atopic dinmu na tsuma jiki koda zumace zaki siya ki tabbatar bata da sugar aciki asalin original ce.

sai kuma bangaren ingantatun maganin islamic Wanda lalai wajibine kiyi amfani dasu domin maganin sanyi da duk wasu boyayyun cutaka zaki maganinsu cikin sauqi tare da wankin mara gaba daya gasu kamaar haka:_
Habbatussauda
Hulba
Kanimfari
Kistil hindi
Citta
afarnuwa
Raihan
Habbatu rashad
Yansun
Zi’itir
ruman
tumeric
Zaki siya ko wanne kamar gwangwani daya ko rabin gwangwani sai a hade su waje daya adakesu ko a niqasu, zaki dinga dafa cokali 1 babba a kofi daya na ruwa sai kisa zuma ko suger ki shanye kullum kafin baki da wata daya, ke ajikin Kima zakiji canji yadda zakiji Kiinsamu lapiya ga ni’ima na qara saukar muki nasha-nasha._

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *