Ingredients:
- 1 cup flour
- 1/2 cups sugar
- 1/2 tsp baking powder
- 1 tsp flavor
- Ruwa
- Oil for frying
Procedure:
Zaa sami bowl a zuba flour, sugar, baking powder a juya,sai a zuba flavor,ruwa a dama sai ya zamo kulli kar yayi ruwa da dan kauri zaayi shi.
Sai a zuba mai a kasco a dora kan wuta,a dauko karfan yin tayota din a tsomashi cikin ruwan mai din a barshi yayi zafi,sai a dauko karfan a saka cikin kullin,kar a danna karfan gabadaya sai a ciro a saka cikin ruwan mai din,ana dan jijjigashi har sai ya soyu sai a cire karfan a saka cikin kwano a zare hankali a tooth pick indai ba fita a cikin mai din ba.