Yadda ake yin miyar cucumber

Ingredients

  • Cucumber
  • Attarugu
  • Tattasai
  • Albasa
  • Maggi
  • Gishiri
  • Mai

Yadda akeyi

Kisa mai awuta inyayi zafi sai ki sa albasar ki kisoya inya soyu saiki sa nikkaken tarugu,tattasai da albasa ki dan soya samasama,kisa gishiri,maggi,onga d.s,ki sa cucumber ki dama kin yanka kanana sosai za kuma ki iya kankare wa da abun kankare kubewa ki juya baa sa ruwa saboda shi kanshi cucumber ruwane kubar shi ya Dan kama kai shi beyi ruwa ba shi be suyo ba sai ki sauke .zaki ci white rice dashi koh doyanki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *