Abubuwan bukata
- Madara ta ruwa Kota gariÂ
- Flavor (vanilla)Â
- Ruwan kwai (Farin dake cikin kwai )
- Sukari icing na yin cakeÂ
Yadda za’a hada
Da farko amarya Zaki fasa kwai ki kamar guda 5 haka saiki cire wanan kwaiduwar dake tsakiya ,saiki juye ruwan a blender bayan nan saiki zuba madara da sugar ki nayi cake wato icing , Sanan saiki diga flavour na vanilla a ciki sanan saiki markadasu har sai Kinga sunyi kumfa sosai saiki juye a roba kisa a fridge yayi kankara ko sanyi shikenan asha dadi lafiya .