YADDA AKE TSUMIN BAURE

Wannan tsumi tabbas yana motsa shaawa da kara niima da kashe kwayoyin cuta wanna hadine na musamman wanda idan mache tana amfani dashi zata kara samun wadatacciyar NIIMA sannan duk yana kashe kwayoyin cutar gaban mache

  • sassaken 6aure
  • mazarkwaila
  • Zuma
  • kaninfari
  • Citta

Zaki zuba sassaken bauren cikin tukunya ki zuba ruwa da yawa sai ruwan yakusa shanyewa saiki sauke ki cire sassaken bauren saiki tache ki zuba zuma , mazarkwaila, da kanunfari gamida citta. Anason a zuba kanunfari dayawa a mayat acikin tukunyar ya kara tapasa sannan kijuye kirinka sha kofi biyu safe da yamma.

Insha Allahu idan kika jure shan wannan zaki kasanche cikin niima akoda yaushe. Sannan muna rokon duk wanda ya karanta yayi kokarin sharin ga yanuwa mata. Domin mata dayawa nafama da matsalin infection da rashin niima. Allah yabada iko aamin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *