YADDA AKE HADIN YAYAN HULBA DON MAGANCE TUSAN GABAN

ZA ASAMI KAYAN HADI KAMAR HAKA:-

Yayan hulba.
Gishiri kadan.
Ganyan magarya.
Bagaruwa.

Sai ki hadesu wuri Daya kana atafasa sosai kana atsiyaye irinka Sha Ana Kuma zama aciki har natsawon minti 15.

Insha Allah anwara ka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *