Yar uwa wannan hadin ne mai kyau yana da matukar mahimanci ga ma’aurata yana kara ni’imar saduwa, mata da miji kowa zai ji baya gajiya kuma abun ba zai zo akan lokaci ba.
Yar uwa zaki nemi kayan hadi kamar haka
Kanunfari
Minanas
Garin citta
Masoro
Lipton
Danyan Kwai
Lemon tsami
Bayani Yar uwa zaki jikasu ne tun da dare, ki jika kanunfari da minanas da sauran kayan kamshi su kwana ajike da safe kafin kici komai saiki tafasa wannan ruwan bayan kin saka lefton saiki fasa kwai guda uku ki kada sosai ki saka lemon tsami kadan sai ki daure ki shanye gaba daya.
.