Kayan hadi
- Tumeric rabin mudu
- Chitta gwangwami biyu
- kananfari kwatan gwangwami
- Coreander na 100
- Lemon grass na 50
- ganyen na’a na’a na 50
- Gyadar kamshi
- Tafarnuwa kadan
Dama duka wadanna abubuwan dana lissafa busassune tafarnuwa
ne kadaiba akesa shi a yanda yake ahadasu waje akai nika sai a tankade shikenan Curry dinki ya hadu
- Ana anfani dashi wajen
- Tafasa nama
- Tafasa kayan ciki
- Tafasa kifi
- Jallop rice
- Miya etc
- Domin yana dauke qarni kuma yanasa kamshi a abinci.