Yadda Ake Hadin Geron Mata Don Karin Ni’ima

Zaki nemi kayan hadin kamar haka

Geron mata

Aya

Ridi

Dabino

Dan kamshi

Madara

Bayani Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri guda ki dakesu su zama gari ki dunga sha da madara.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *