YADDA AKE HADA HADADDEN HADIN MATAN EGYPT

Hadadden Hadin Matan Egypt da Sudan sai kin gwada Zaki tabbatar
Ko shakka babu shi wannan hadin matan Egypt da matan Sudan da matan Jordan suna yinshi yana kara ni’ima musamman yana gyara aure, kuma yana kara dadi da kuma sa nishadin masoya Ma’aurata. Sannan kuma zaki zama yar gaban goshi.

Abubuwan kawai da Zaki bukata sune

  • Kankana mai kyau
  • Zuma
  • Raihan

Sai ki yayyanka kankanar ki zuba a kofi, ki saka zuma da madarar ruwa da garin raihan sai ki rinka sha safe da yamma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *