Carrot yana dauke da sinadare masu mutukar amfani a jikin dan Adam kamar irinsu vitamin A, K, C, B6, B1, B3, and B2 da kuma wasu nutrients kamar su fiber, potassium, and phosphorus da dai sauransu.
Ana amfani da Carrot wajan gyaran fata
Domin haske da shekin fata:
ki ringa yawan cin carrot.
ki yawaita shan carrot juice atleast sau 2 a sati
ki ringa Shafa carrot oil a skin dinki, zaki iya hada shi da man kade ki ringa shafawa.
Magance dry skin
ki blending carrot sai ki sa madara da zuma ki shafa yayi 15min sai ki wanke da ruwan dumi.
Maganin wrinkles
ki hada carrot juice da aloevera ki ringa shafawa yin hakan na magance tsufar fata.
Magance kurajen fuska:
ki hada carrot juice da lemon tsami da zuma ki shafa a fuska ki barshi yayi 20min sai ki wanke. kiyi hakan sau 2 a sati.