YADDA AKE ALLURA GASHI
CITTA DANYA
KANINFARI
GREEN MASALA
ALBASA
ROSE MARY
GIRFAR
Yadda zakiyi saikikawo albasa kiwa nke kiyankata manya kikawo ragowar kayan kizuba atukunya asa ruwa kibarsu sudahu sosai saiki sauke idan yawuce saiki kawo mazubi kijuya ammayakasance robar murfita nafesawane saiki fes akanki koina da ina kinasa hannunki kina durzawa saiki kawo shower cap kirufe inbaki daita saiki kawo baqar leda kisa akanki Just 2 hours saiki cire kikawo shampoo dinki ki wanke Kan tundaga nan zakiga yadda kanki zai saiki busaddashi saikizo kikawo manki na kitso mekyau kiyi oiling da shi saiki kara sa wata ledar ko shower cap amma ba jiqaqqiyaba kirufe kanki kiyi danyi steaming just 1hour
Saiki bude zakiga yanda zaiyi
AMFANINWANNAN ALLURAR GASHIN
Tanasa laushin gashi
Tanasa bakin gashi
Tana magance dukwani dandrop naka
Tana satsahon gashi
Tana hana karyewar gashi