YADDA AKE AJIYE KAYAN MIYA YAYI TSAWAN SHEKARA BA TARE DA YA LALACE BA

Duba da yadda kayan miya yake araha yanxu a wannan lokacin na sanyi shi yasa naga ya dace nai wannan posting domin taimakawa yan’uwa na mata

ABUBUWAN BUKATA

  • TUMATUR
  • ATTARUHU
  • TATTASAI

Da farko xaki samue kwalaban bama wato mayonnaise amma ki tabbata akwai wani kwali a saman murfin wani fari sai ki wanke sue tas kisa a inuwa sue bushe sosai……

zaki siyan kayan miyanki d yawa kmar Rabin kwandon tumatur kwatan kwandon attaruhu kwatan kwandon tattasai. Idan d yake xaki kenan

Zaki wanke ki gyara sue tsaf kikai a markada miki sue. ……

Zaki samue colander babba ki xuba kayan miyan ki daura Akan bukiti domin ruwan kayan miyan ya tsane ko ya rago saboda samun sauki wajan dahuwa ruwan zai tsotse d wuri. ….Amma ba dole bane sai kin tsane

Sai ki hura wuta ki daura tukunya akai ki xuba kayan miyanki ki barshi yaita dahuwa ki ringa juyawa time to time har sai ruwan kayan miyan y game baki daya ki tabbata ba ruwa a jikin sue sai ki ringa diba Akan wutar kada ki sauke ki samu tsomma kisa Akan hannunki ki daura kwalbar ki ringa xuba kayan miyan kina jijjigawa domin yai kasa sosai kada ki bar wani iska a ciki har sai y ciki ki danna d ludayi sosai ya cika bam sai ki dauki murfin ki rufe sosai. ..Haka xaki tayi har ki gama…..

Zaki daura ruwa a wata tukunya ki dafa shi amma kada y tafasa sai ki xuba kwalaban a cikin baho ki kwara ruwan zafin ki rufe kmar 1 hour sai ki cire sue ki ajiye a kitchen ko cikin drowers ko a kasa ma duk dai inda kike so ki ajiye shikkenan nan. .

NOTE:IDAN MURAFIN KWALABAN BASU D WANNAN LEDAN KO NACE TAKADDA A JIKINSU WATO CIKIN MURFIN. ….XAKI YI AMFANI D FOIL PAPER KI YANKE TA KI DAURA SAMAN KWALBAR SANNAN KISA MURFI KI RUFE SOSAI. .AMMA A GASKIYA KWARA KI SAMUE MAI TAKADDAN. ….

SANNAN BA A SAWA KAYAN MIYAN KOMAI KMAR SU BAKING POWDER KO KANWA SAI IDAN XAKI AMFANI DASU IDAN XAKI MIYA SAI K

SOSAI. .AMMA A GASKIYA KWARA KI SAMUE MAI TAKADDAN. .

SANNAN BA A SAWA KAYAN MIYAN KOMAI KMAR SU BAKING POWDER KO KANWA SAI IDAN XAKI AMFANI DASU IDAN XAKI MIYA SAI KISA SABODA TSAMI.

IDAN KINA SO KIYI AMFANI DA KAYAN MIYAN KUMA KWALBA DAYA TAI MIKI YAWA A MIYAR KI SANNAN KINA TSORON KADA SU LALACE KO SUYI FUMFUNA TOU GA YADDA XAKI:IDAN KIKA DIBA DAI DAI YADDA KIKE BUKATA SAURAN DA YA RAGE SAI KI XUBA MAN GYADA A SAMAN KI RUFE KWALBAR BABU ABINDA ZAIYI HAR KIZU WANI AMFANIN. …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *