WANI APPLICATION DA ZAI GYARA MAKU WAYOYINKU.

Wannan application zai mayarma wayarka babbar waya koda kuwa karama ce.

Danna wannan link din ka sauke app din
👇

SHIGO NAN KA SAUKE LINK DIN

Bayan ka shiga cikin app din zai nunama rubuta saika danna wani Arrow da ke kasa➡️ bayan ka danna zai ce ka bashi dama domin ya fara aiki a wayarka sai ka bashi damar.
Green
Zai nunama wani circle sai ka danna circle din zakaga ya koma green ma’ana app din ya fara aiki kenan, daga nan zakaga wannan layin fari da nayiwa arrow ya bayyana gefen screen din wayarka a sama.

Wannan farin layin duk lokacin da kayi slide nashi gefen hagu⬅️ ko kayi click nashi zai fiddama Menu na wayarka cikin salo da burgewa, kuma zaka iya shiga kowannensu.

Zaka iya amfani da wannan app din a matsayin minimize na wayarka.

Allah yasa mu dace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *