WAISHIN KINSAN TAKARAWAR DA MAN TAFARNUWA KEYI A ZAMANTAKEWAR AURENKI

AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MATA DA JIKINMU

GARLIC OIL

Matso Nan kusa yar’uwata kiji, kintaba sanin amfanin garlic oil wato man tafarnuwa?

Koh kinsan in jikin mace Yana tare da infection wato ciwon sanyi ta zama salap???

Kintaba Zama kin fahimci gyaran da tafarnuwa yakeyi a jiki.

Albishirinki tafarnuwa Tana magunguna da dama

Zata Miki maganin sanyi jikinki ya kasance cikin dumi Koh kinsan dumin jikin mace shike Kara Mata daraja a oza room karki yadda jikinki ya kasance da sanyi.

Shin ko kinsan tafarnuwa Tana gyara gashi ta tsiro Miki dashi gashinki yayi kyau ya Zama very healthy…

Shin Koh kinsan garlic oil yanasa jikinki yayi kyau fatarki tayi das.

Koh kinsan tafarnuwa Tana Dede ta Miki blood sugar na jikinki…

Man tafarnuwa yana ba jikinki kariya sannan ya Baki kariya daga hawanjini, in kinadashi yayi Miki magani da yardar Allah

Man tafarnuwa naba mutum kariya daga samuwan infection na koda

Sannan uwa uba garlic oil na maganin tari dakuma mura..

Me kike jira/me kake jira? maza garzaya ki mallaki naki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *