ni’ima dai wasu sinadarai ne da suke taruwa wajen jiyar da dadin ma’aurata ko basu cikakken ni’ima sun hada.
jinki cikin danshi
kikasance cikin dumin hq
fitowan ruwa lokacin harka
cikowar gaba da jinki a matse
gamsar da miji da rikicewan sa lokacin xx koda baya sambatu
mace zata rika jinta cikin dashin ko tafiya kike zakiji santsi santsi a jikinki sannan in kinje fitsari wajen tsarkin zaki ga ruwa mai dan yauki ko yauki sosai a haraban hq kina wankowa ko kiga dan alamun shi a ganshi ruwan madara it depends da safe period and ovulation period dinki amma duk ruwan da zaki gani wanda baida yauki wani daban haka ki kaman koko to na cuta ne
dan haka mata ku kula mu san wani kalan ruwan kuke fitar wa daga jikinku sannan akwai wani ruwan dake fita daga jikin mace wanda ba ni’ima bane kuma ba infection bane.