TSIMIN MATAN AURE NA MUSAMMAN

Hadine na sassaken baure da mazan kwaila,
Zuma, da citta busassa, gami da kanunfari.

YDDA AKEYI
Azuba sassaken baure acikin ruwa litters 4 sai dura awuta sai yatafasa sosai har ya kune yakomo kamar 3 litters, daganan sai asauke atace ruwan .

Sai kuma asake zuba mazankwailar da zumar ,da cittar gami kanunfari aciki asake maidawa kan wuta yatafasa amma kanunfarin yadanyi yawa.

Sannan sai asauke inya huce , za arinka shan dan karamin cup daya da safe 1 da yamma.

Ahmmm! Yar Uwa wllh inkina shan wannan hadin to indai maganar Ni’imace da duk matsalulin da suka shafi lnganta Jima’I, to saidai kizama abin koyi insha Allah.

Kuma wannan hadine ingantacce da zaki iyayi kizuba ga mazubi kina saidawa matan aure dan suma su tsira,kuma bazakiji kunya ba gama Allah ya yarda.

Kuma baki taba amfani da wani mgn na gyaran ni ima kamar shi ba.

Kyauta kuma nabaku dan gyaran sunnar Ma aikin Allah s.a.w

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *