- KANUNFARI ₦100.
- ZUMA ( cokali 10 ).
- GARIN ZAITUN.
zaka dafa kana sha safe kafin cin abinci 6am DA yamma kafin ka kwanta.
RABIN KOFI
Tsawon sati 3
Idan kasan baka DA aure kada ka sha.
TSARABAR ANGO NA BIYU:
- MADARA ( Kofi daya ).
- ZUMA ( cokali 4 ).
Zaka dinga sha safe da yamma.
MATA BAZAWARA KO MATAR AURE KO AMARYA:
- TAFARNUWA 1
- GARIN HULBA ( cokali 4 ).
Zaki dafa kina zama ciki tsawon 30 minutes.
Tsawon sati 3 zaki wanna.
Zai miki maganin infection da kaikayin gaba da matsi.